Yakubu Adesokan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yakubu Adesokan
Rayuwa
Haihuwa Ogun, 16 ga Yuli, 1979 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yarbawa
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a powerlifter (en) Fassara
Employers para athletics (track and field) (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa New Nigeria People's Party

Yakubu Adesokan (an haifeshi ranar 16 ga watan Yuli, 1979) ɗan wasan ɗaukar nauyi ne a Najeriya.[1] A gasar Paralympics ta bazara ta shekarar 2012, ya lashe lambar zinare a gasar ta maza, mai nauyin kilogram, ɗaga 180 kg (397 lb).[2]

Sakamako[3][gyara sashe | gyara masomin]

Wasannin nakasassu

1 -49 kg 2014 Dubai, UAE 181.0

1 Mazajen Bench Press 2010 Delhi, IND 215.1  

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Yakubu Adesokan". London 2012 Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 16 May 2013.
  2. "Men's -48 kg". London 2012 Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 29 April 2013.
  3. https://olympics.com/tokyo-2020/paralympic-games/en/results/powerlifting/athlete-profile-n1590694-adesokan-yakubu.htm