Yetunde Arobieke
Appearance
Yetunde Arobieke | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 6 Mayu 1960 (64 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ibadan |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Yetunde Arobieke (an haife ta ranar 6 ga watan Mayu, 1960), ta kasan ce ita ce kwamishiniyar ƙaramar hukuma da harkokin al'umma na jihar Legas na yanzu .
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Ta yi makarantar firamare ta Ikeja. daga baya, ta koma Makarantar Grammar Multi-Lateral, Okun_Owa, Jihar Ogun. Bayan kammala karatun ta na firamare, ta shiga kwalejin Adeola Odutola, Ijebu-Ode Ogun state secondary level, bayan kammala ta aka shigar da ita jami’ar Ibadan, inda ta kammala karatun ta na Bachelor of Scieince a shekarar 1983. Ta samu digirin ta na biyu a kan harkokin mulki daga Jami’ar Jihar Legas a shekarar da ta gabata ta 2008.