Zaɓen Afrika
Appearance
Zaɓen Afrika | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Asalin suna | An African Election |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Switzerland, Tarayyar Amurka da Ghana |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
During | 89 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Jarreth Merz (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Ghana |
External links | |
anafricanelection.com | |
Specialized websites
|
Zaben Afirka (An African Election) wani fim ne na labarin gaskiya na 2011 game da zaɓen 2008 mai cike da cece-kuce a Ghana, wanda Jarreth da Kevin Merz suka jagoranta . Fim din ya kunshi tattaunawa da manyan 'yan takarar shugaban kasa biyu, Nana Akufo-Addo da John Atta Mills, da kuma tsohon shugaban Ghana Jerry Rawlings.