John Atta Mills
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
7 ga Janairu, 2009 - 24 ga Yuli, 2012 ← John Kufuor - John Mahama →
7 ga Janairu, 1997 - 7 ga Janairu, 2001 ← Kow Nkensen Arkaah - Aliu Mahama → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Tarkwa, 21 ga Yuli, 1944 | ||||
ƙasa | Ghana | ||||
Mutuwa | Accra, 24 ga Yuli, 2012 | ||||
Makwanci |
Asomdwee Park (en) ![]() | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Bugun jini) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama | Ernestina Naadu Mills | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Ghana (en) ![]() London School of Economics and Political Science (en) ![]() Huni Valley Senior High School (en) ![]() School of Oriental and African Studies, University of London (en) ![]() Achimota School (en) ![]() Komenda College of Education (en) ![]() | ||||
Harsuna |
Turanci Fante (en) ![]() | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a |
ɗan siyasa, university teacher (en) ![]() | ||||
Employers |
University of Ghana (en) ![]() | ||||
Kyaututtuka | |||||
Imani | |||||
Addini |
Methodism (en) ![]() | ||||
Jam'iyar siyasa |
National Democratic Congress (en) ![]() |
John Evans Fiifi Atta Mills (21 Yuli 1944 – 24 Yuli 2012) ɗan siyasar Ghana ne lauya, shugaban al'uma, ƙwararre a fannin tattara haraji kuma mai gudanar da wasanni. Ya zama
hugaban ƙasa bayanan an zaɓe shi a 2009. Ya rasu 24 Yuli 2014 sakamakon cutar Kansa.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Sauran yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]
Media related to John Atta Mills at Wikimedia Commons</img>