Zaben Gwamnan jahar Adamawa na 1999
Iri | gubernatorial election (en) |
---|---|
Kwanan watan | 9 ga Janairu, 1999 |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Jihar Adamawa |
An gudanar da zaben gwamnan jihar Adamawa a shekarar 1999 a Najeriya ranar 9 ga watan Janairun 1999. Dan takarar PDP Boni Haruna ne ya lashe zaben inda ya doke Bala Takaya na APP . [1]
Atiku Abubakar ya kasance dan takarar jam’iyyar PDP bayan zaben fidda gwani kuma ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa a 1999, amma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Olusegun Obasanjo ya tsayar da shi a matsayin mataimakin shugaban kasa. Abokin takararsa, Boni Haruna, ya zama zababben gwamna. Daga nan sai Haruna ya zabi Bello Tukur a matsayin abokin takararsa. Daga cikin ‘yan takarar fidda gwani na jam’iyyar PDP akwai Abubakar Girei wanda ya samu kuri’u biyu kacal.[2]
Tsarin zabe
[gyara sashe | gyara masomin]An zabi Gwamnan Jihar Adamawa ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a wanda Hukumar zabe mai zaman Kanta tsara .[3]
Sakamakon Zaben
[gyara sashe | gyara masomin]Boni Haruna na PDP ne ya yi nasara a Zaben.
Adadin wadanda suka yi rajista a jihar domin zaben ya kai 1,260,956. Sai dai a baya an baiwa mutane 1,261,900 katunan zabe a jihar. Samfuri:Election resultsDan Takara