Jump to content

Ali Zainab Nielsen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Zainab Ali Nielsen)
Ali Zainab Nielsen
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kaduna, 10 ga Janairu, 1989
ƙasa Najeriya
Mazauni Banana Island, Lagos
Harshen uwa Hausa
Mutuwa 5 ga Afirilu, 2018
Yanayin mutuwa kisan kai
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a mawaƙi
Muhimman ayyuka no value
Sunan mahaifi Alizee
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Petra Entertainment Limited (en) Fassara

Ali Zainab Nielsen

An haife ta ne a 10 ga watan janairun shekarar 1989 a garin Kaduna.

Ta mutu a 5 ga watan afirilun shekarata 2018 a birnin Lagos.