Jump to content

Zainab Shinkafi Bagudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zainab Shinkafi Bagudu
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 27 Mayu 1968 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Abubakar Atiku Bagudu
Karatu
Makaranta Queen's College, Lagos
Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a pediatrician (en) Fassara

Zainab Shinkafi Bagudu (an haife ta ranar 27 ga watan Maris 1968) mai ba da shawara ce a kan cutar kansa ta duniya da ke da sha'awar lafiyar mata, [1] Wadda ta kafa Gidauniyar MedicAid Cancer Foundation, ta ba da shawarar wayar da kan cutar kansa ta hanyar ba da horo ga ma'aikatan kiwon lafiya, tana tallafawa tantancewa, ganowa da kuma magance cutar kansa ga marasa lafiya a Najeriya. [2] [3] [4] [5] [6] Ita ce mai ba da gudummawa / yar jarida a Jaridar Blueprint [7] har wayau Ita ce mai bayar da shawara ce ga likitan yara, jakadar Ƙungiyar Ciwon daji ta Duniya kuma darekta ce a Hukumar Kula da Ciwon daji ta Duniya (UICC). [8] [9] [10] [11] [12]

Farkon Rayuwa da Ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Zainab Shinkafi Bagudu ranar 27 ga watan Maris 1968 a birnin Legas ga mahaifiyarta Rakiya Shinkafi da mahaifinta Umaru Shinkafi, tsohon jami'in 'yan sanda [13] Ta yi karatun firamare a Kwalejin Queens Legas kuma ta kammala a shekarar 1984, ta tafi Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria kuma ta sami digiri a fannin likitanci, MBBS (Bachelor of Medicine). Ta samu digirin digirgir a fannin ilimin yara, difloma kan lafiyar yara, ta zama memba a kwalejin Royal College of Pediatrics and Child Health a Landan. [14] [15]

Rayuwar Iyali

[gyara sashe | gyara masomin]

Bagudu ta auri Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ministan ƙasafin kuɗi da tsare-tsare na Najeriya kuma tsohon gwamnan jihar Kebbi, Allah ya albarkace ta da yara biyu. [16]

Kyaututtuka da karramawa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Takaddar Ganewar Majalisa ta Majalisar Dokokin Amurka - 2015[ana buƙatar hujja]
  • Kyautar jakadan yancin mata ta LACVAW – 2013[ana buƙatar hujja]
  • Kyautar yabo don bayar da shawararta na rashin gajiyawa daga kungiyar likitocin Najeriya (NMA) - 2018 [17] [18]
  • Kyautar Mutum na Shekarar Silverbird don Nasarorin Musamman - 2016 [19]
  • Jakadan Ci Gaban Ƙarni, Malaman Makarantu Ba tare da Iyakoki ba - 2016[ana buƙatar hujja]
  • Kyautar Jagorar Kiwon Lafiya ta Duniya ta Duniya [20]
  1. "Cancer Is Killing Women in the Global South at Higher Rates. This Doctor is Fighting Unequal Care". Global Citizen (in Turanci). 2024-04-26. Retrieved 2024-05-21.
  2. Biriowo, Kazeem (2023-10-03). "How we're fighting cancer in Nigeria — Medicaid". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-04-05.
  3. Edema, Grace (2024-03-08). "Ex-gov's wife seeks more awareness in tackling cancer". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-04-05.
  4. III, Admin (2019-10-25). "Cancer: Bagudu's wife to lead largest cancer awareness walk in Abuja". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2024-04-05.
  5. "Waging Old Cancer War on a New Frontier - THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2024-04-05.
  6. Nigeria, Guardian (2021-10-09). "Medicaid Cancer Foundation Continues Annual Cancer Walk". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2024-04-05.
  7. Shinkafi-Bagudu, Zainab (2021-10-20). "Stemming the search for greener pastures by Nigerian healthcare professionals". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2024-04-05.
  8. "Bagudu Elected Director Union of Cancer Control - THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-24.
  9. Bello, Fateema B. (2020-10-06). "Zainab Shinkafi-Bagudu reelected board member of Union for International Cancer Control". Dateline Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-03-24.
  10. "Zainab Bagudu, CEO of Medicaid Cancer Foundation Receives Award in US - THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.
  11. Orjime, Moses (2023-04-28). "World Ovarian Cancer Coalition Appoints Kebbi First Lady, Global Ambassador" (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.
  12. Nwosu, Philip (2020-10-08). "Kebbi governor's wife, Zainab re-elected Board member UICC". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.
  13. "OBITUARY: Umaru Shinkafi, the chief spy who foresaw Buhari's coup in 1983 and resigned". TheCable (in Turanci). 2016-07-06. Retrieved 2023-09-01.
  14. "Dr. Zainab Shinkafi-Bagudu Authors | Devex". www.devex.com. Retrieved 2024-01-08.
  15. Day, International Women's. "Breaking barriers through partnerships: Experiences from a first lady, health practitioner and Founder of a cancer body". International Women's Day (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.
  16. "Roche | A First Lady's unstoppable passion brought to life through partnership". www.roche.com (in Turanci). Retrieved 2023-11-20.
  17. BellaNaija.com (2018-05-07). "Nigerian Medical Association confers Dr. Zainab Shinkafi Bagudu with Distinguished Service Merit Award". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.
  18. Nigeria, Guardian (2018-05-15). "Wife of Kebbi governor, Zainab Bagudu, bags NMA merit award". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.
  19. BellaNaija.com (2017-02-20). "Wife of Kebbi State Governor, Dr. Zainab Bagudu bags Silverbird Man of the Year "Special Achievement award"". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.
  20. "Zainab Bagudu, CEO of Medicaid Cancer Foundation receives Recognition Award in the US - THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.