Abdurrahman Bello Dambazau
(an turo daga Abdulrahman Bello Dambazau)
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Zariya, 14 ga Maris, 1954 (66 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Karatu | |
Makaranta |
Kent State University (en) ![]() Barewa College (en) ![]() Jami'ar Tsaron Nijeriya University of Keele (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Digiri | Janar |
Abdulrahman Bello Dambazau (an haife shi a 14 ga watan Maris, 1954) a Jihar Kano, Nijeriya. tsohon janar din sojin Sojan Nijeriya ne, wanda ayanzu shine minista na ma'aikatar cikin kasa wato ministry of Interior. Dambazau yarike mukamin Shugaban hafsan soji (COAS) daga 2008 zuwa 2010, inda yamaye gurbin Lieutenant General Luka Yusuf.