Jump to content

Siyudi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Abdurrahman suyudi)
Siyudi
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 11 Oktoba 1445
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Kairo, 17 Oktoba 1505
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Jalaluddin al-Mahalli (en) Fassara
al-Kāfiyad̲j̲ī (en) Fassara
Q12183544 Fassara
Ahmad ibn Muhammad ibn Muhammad Shumunni (en) Fassara
Ibn Hajar al-Asqalani
al-Fajījī (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a muhaddith (en) Fassara, Masanin tarihi, masanin yanayin ƙasa da mufassir (en) Fassara
Muhimman ayyuka Tafsir al-Jalalayn (en) Fassara
History of the Caliphs (en) Fassara
Dur al-Manthur (en) Fassara
Al-Ashbah wa-al-Nazair (en) Fassara
Q12186091 Fassara
Al-Khasais-ul-Kubra (en) Fassara
Isʿāf al-mubaṭṭaʾ fī-rijāl al-Muwaṭṭaʾ (en) Fassara
Itqān fī ʻulūm al-Qurʼān (en) Fassara
Rasail al-Imam al-Hafiz Jalal al-Din al-Suyuti fi najat walidai al-Nabi (en) Fassara
Al-Ayah al-kubra fi sharh qissat al-Isra (en) Fassara
Secrets of the arrangement of the Qur'an (en) Fassara
Q115735160 Fassara
Ḥasan al-muḥāḍarah fī Tārīkh Miṣr wa-al-Qāhirah (en) Fassara
Ṭabaqāt al-mufassirīn (en) Fassara
Itmām al-dirāyah li-qurrāʼ al-Nuqāyah (en) Fassara
al-Muhadhdhab fīmā waqaʻa fī al-Qurʼān min al-Muʻarrab (en) Fassara
Tanbih al-Ghabi bi-Tabri'at Ibn 'Arabi (en) Fassara
Fafutuka Shadhili (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Ash'ari (en) Fassara

Jalal-Addin Al-Suyuti ko Imam Al-Suyuti wanda aka sani da ma'abocin jalalaini an haife shi ne a watan Rajab ranar Asabar shekara ta dari takwas da arba'in da hudu bayan hijira 849AH, wanda yayi daidai da 3 gawatOn oktoban shekara ta alif dari hudu da arba'in da biyar 1445 MD, a garAn al-kahira. Mahaifiar sa ta kasanBe Balarabiya ce mahaifin sa kuma yazo garin suyud dadaga bagadaza. Sunan sa Abdurrahman dan Abuabakar dan Muhammadul kubriyu dan garin suyud, Mahaifin suyudi yakasance yan koyarwa a masallaci da wasu da'irorin ilimi. Amma mahifin sa yamutu alokacin shekarun sa basufi 5 zuwa 6. Yarayu yana maraya, kuma yayi ta kokari har yasamu haddar Al-kur'ani, ya haddace shi alokacin da yake baifi da shekaru 8 ba. Sannan yahaddace wasu littattan a wannan kananun shekarun sa kamar umdatu(العمدة), Manhajul fikihi wal usul(منهاج الفقه والأصول), Alfiyyatu ibni Malik(ألفية ابن مالك), hakkan ya kara masa sani da kuma ilimi daga wuraren malamai masu yawa musamman daga daliban mahaifin sa kamar kamal dan himamu Al-hanki daya daga cikin manya-manyan malaman zamanin sa. Sannan yayi tafiye tafiyen neman ilimi zuwa yankin larabawa sham, yaman, indiya, da maroko. Yakoyi ilimai masu yawa waddan da suka hadda da fikihu a mazahobi, Hadsi, Tauhidi, Tarihi, Falsafa, Hisabi, Likitanci da ilimin lokota, ya fara shari'ar imamu Shafi`i alokacin yana shekara 18 a masallacin da mahaifinsa ya rasu, sannan a shekarata 1486 sarki Qaitbay ya naɗa shi amatsayin babban malamin sufaye a wata zawiyya da ke a khanqah. Suyudi shima sufine wanda yake bin darikar shazaliya Hakkannan anyiwa suyudi lakabi da mujaddadi na kari 9 H.hakkan yahaifar da kuma rashin jituwa a tsakanin malamai da gwamnati, sannan wata rashin jituwa da aka samu a kan kudin tafida zawiyya , sai suyudi ya koma wani tsubiri a kasar Ruwanda a shekarata 1501. Imamu suyudi ya rasu 18 ga oktoba a shekara ta 1505. Ya wallafa littafai da yawa kaman su Jami'ul hadith, tariq.