Abel Tador
Appearance
Abel Tador | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lagos,, 28 Oktoba 1984 | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Niger Delta, 14 ga Yuni, 2009 | ||||||||||||||||||||||||||||||
Yanayin mutuwa | kisan kai | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Abel Tador (28 Oktoba 1984 - 14 Yuni 2009) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Tador ya kasance kyaftin ɗin kungiyar Bayelsa United, kuma ya jagoranci ƙungiyarsa zuwa gasar Firimiya ta Najeriya a kakar 2008–09. Ya taɓa bugawa NPA da Sharks wasa.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Sai dai ƴan sa'o'i kaɗan bayan da ƙungiyarsa ta lashe gasar, ƴan fashi da makami sun harbe Tador har lahira a yankin Niger Delta.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Bayelsa star killed after title win". BBC Sport. 15 June 2009. Archived from the original on 18 June 2009. Retrieved 15 June 2009.
- ↑ Audu, Samm (15 June 2009). "Nigeria: Bayelsa Victory Marred As Skipper Abel Tador Is Shot Dead". Goal.com. Archived from the original on 18 June 2009. Retrieved 15 June 2009.
- ↑ "Bayelsa Utd captain shot dead after Nigeria league win". Soccerway. 15 June 2009. Archived from the original on 19 June 2009. Retrieved 15 June 2009.