Abubakar Atiku
Appearance
Abubakar Atiku | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1782 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | Jahar Nasarawa Sokoto, 1842 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Usman Dan Fodiyo | ||
Sana'a |
Abubakar Atiku (ya rayu daga shekarar 1782 zuwa 1842) shine sarkin musulmi na uku a tarihin Sarautar musulunci a jihar Sokoto, yayi mulki daga watan Octoba, shekarar 1837 zuwa Nowamban shekarar 1842.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]