Achike Udenwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Achike Udenwa
Minister of Commerce and Industry (en) Fassara

17 Disamba 2008 - 17 ga Maris, 2010
Charles Ugwuh (en) Fassara - Jubril Martins-Kuye
Gwamnan jahar imo

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007
Tanko Zubairu - Ikedi Ohakim (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 1948 (75/76 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta Government College Umuahia (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Achike Udenwa (an haife shi a cikin shekara ta 1948) shi ne gwamnan jihar Imo a Najeriya. Ya zama gwamna bayan ya ci zaɓe a cikin shekarar 1999.[1] Udenwa ya sake lashe zaɓe a shekara ta 2003, kuma wa'adinsa ya ƙare a ranar 29 ga watan Mayun 2007.[2] Ɗan jam'iyyar PDP ne. Udenwa kuma sarkin Igbo ne. Cif Ikedi Ohakim ne ya gaje shi a ranar 29 ga watan Mayun 2007.

A cikin watan Disambar 2008, Shugaba Umaru Ƴar'adua ya naɗa shi ministan kasuwanci da masana'antu.[3] Ya bar mulki a cikin watan Maris ɗin 2010 lokacin da muƙaddashin shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya rusa majalisar ministocinsa.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]