Jump to content

Adeleke Adekunle

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adeleke Adekunle
Rayuwa
Haihuwa Maiduguri, 27 ga Yuli, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Yarbanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rivers United F.C. (en) Fassara-
Enyimba International F.C.-
Kulab ɗin wasan ƙwallon ƙafan Abia Warriors-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.8 m

Adeleke Adekunle (an haifeshi ranar 27 ga watan Yuli, 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda a halin yanzu yana wasa a matsayin mai tsaron gida na Abia Warriors.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Adeleke Adekunle: Super Eagles invitation a 'very good achievement'". aclsports.com. 25 March 2021. Archived from the original on 25 April 2023. Retrieved 17 June 2021.