Ahmadou Babatoura Ahidjo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Ahmadou Ahijo kenan

Ahmadou Babatoura Ahidjo ya kasance shahararen ɗan siyasan ne a kasar Kamaru. kuma shine ɗan siyasa na farko wanda ya taɓa yin shugabancin kasar a shekara ta 1960 har zuwa shekarar 1982.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]