Akinlabi Olasunkanmi
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Suna |
Akinlabi (mul) |
| Sunan dangi |
Olasunkanmi (en) |
| Shekarun haihuwa | ga Maris, 1956 |
| Wurin haihuwa |
Odeomu (en) |
| Yaren haihuwa | Yarbanci |
| Harsuna | Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | ɗan siyasa da minista |
| Muƙamin da ya riƙe |
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya, Minister of Youth Development (en) |
| Ilimi a |
Howard University (en) |
| Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
Akinlabi Olasunkanmi (an haife shi a cikin watan Maris ɗin 1956), ɗan kasuwan Najeriya ne kuma ɗan siyasa wanda aka naɗa shi a matsayin minista mai kula da ci gaban matasa a majalisar ministocin shugaba Umaru Yar’Adua a cikin watan Yulin 2007.[1] A shekarar 2014, ya tsaya takarar gwamnan jihar Osun a ƙarƙashin jam’iyyar PDP amma ya sha kaye a zaɓen fidda gwani.[2]