Aliyu Ahman-Pategi
Aliyu Ahman-Pategi | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1964 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | 24 Oktoba 2024 | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Aliyu Ahman Bahago (An haife shi a ranar 31 ga watan Disamban shekara ta 1964 kuma ya mutu Oktoba 24, 2024), [1] ɗan siyasan Nijeriya ne. Shi memba ne na majalisar wakilai ta tarayya don EduMoro . [2]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Mahaifinsa ya kasance tsohon Ministan Lafiya da Noma Ahman Pategi, a lokacin Ahmadu Bello, yana mulki. [3]
Ya halarci makarantar firamare Patigi, kuma ya yi makarantar sakandare ta gwamnati a Ilorin a shekara ta 1976 -81. Ya kuma kammala Karatun Basic 1981–82. Ya sami BS'c a kan Nazarin Duniya a Jami'ar Ahmadu Bello a shekara ta 1982-85. Shi kuma MS'c a fannin Tattalin Arzikin Siyasa da Nazarin Bunkasawa a Jami’ar Abuja, 2000 - 02. [4]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara a matsayin Babban Jami'in Kamfanin Platform Nigeria Limited, a Ahmann Patigi Farms. Ya yi aiki a matsayin Darakta a Tranex kuma Shugaban reshe na Kungiyar Bayar da Agaji ta Jihar Kwara. Aliyu Ahman Ya kasance Wakili na Majalisar Wakilai ta Tarayya a Kasa, Ya yi zama sau uku a Edu Moro, Pategi, mazabar Tarayya ta Kwara ta Arewa ,. [5] ya taba zama Shugaban Kwamitin Majalisar kan Albarkatun Ruwa sau biyu, sannan kuma Shugaban, Binciken kasafin kudi. Ya kasance memba na sauran kwamitocin kan Kasafin Kudi da Kasuwanci. [6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ books html "about aliyu ahman", Google Books, 2016
- ↑ "member house of rep", EveryPolitician, 2016
- ↑ ade the admin html "about aliyu pategi" Archived 2021-06-07 at the Wayback Machine, Madian Nigeria, 2017
- ↑ nass gov admin html" aliyu ahman" Archived 2019-08-14 at the Wayback Machine, nigeria biography, 2017
- ↑ admin post "list of member rep", NG Gallery, 2017
- ↑ member data html "hon ahman aliy", NASS, 2015