Amina Abubakar Bello
Appearance
Amina Abubakar Bello | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Edo, 1973 (50/51 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Abubakar Sani Bello |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | likita, obstetrician (en) , gynecologist (en) da Mai kare ƴancin ɗan'adam |
raisefoundation.org.ng |
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Amina Abubakar Bello Ita ce uwar gidan gwamnan jihar Neja (first lady). wadda ta kware akan Ilimin likitanci a fannin rainon ciki da haihuwa a najeriya, mace ce mai rajin kare 'yancin dan Adam.[1]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi ta a benin city,jihar Edo,najeriya a shekarar 1973, ɗiyar tshowar shugabar hukunci mai adalci Fati Lami Abubakar da kuma shugaban jiha na ga gaba daya Abdussalami Abubakar.Ta auri gwamnan jihar niger Abubakar Sani Bello.Ta yi karatun ta a najeriya da United Kingdom.Kwararra ce a fannin rainon ciki da haihuwa.[1][2][3] yayin da aka rantsar da mijinta a matsayin gamnan jihar niger,Bello ya samar da aiki kyauta a babbar asibiti dake Minna,inda take duba marassa lafiya[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 vhttps://www.thenigerianvoice.com/news/286318/dr-amina-abubakar-sani-bello-the-true-story-of-an-erudite.html
- ↑ https://www.citypeopleonline.com/meet-niger-1st-lady-dr-amina-bello-who-is-gen-abdulsalam-abubakars-daughter
- ↑ https://businessday.ng/interview/women-in-business/article/first-lady-of-niger-state-amina-abubakar-bello-empowering-women-solving-the-plight-of-their-health-concerns/
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2015/07/govs-wife-takes-up-job-as-gynaecologist/