Angela Miri
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jahar pilato, 22 ga Augusta, 1959 (66 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar, Jos Jami'ar, Jos 1988) master's degree (en) Jami'ar Maiduguri 1982) Digiri Jami'ar Maiduguri Jami'ar, Jos 1997) doctorate (en) |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | mataimakin shugaban jami'a da Malami |
| Employers | Federal University Lokoja |
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |
Angela Freeman Miri farfesa ce ta Najeriya wacce takuma taba zama mataimakiyar shugabar jami'ar tarayya ta Lokoja a Shekara ta 2017. Ita farfesa ce a ta harshen turanci kuma marubuciyar waka.[ana buƙatar hujja]
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Miri ta yi karatunta na digiri na uku a Turanci tare da kwarewarta a fannin Adabin Afirka da Turanci, Nazarin Jinsi da Rubuce-Rubuce daga Jami'ar garin Jos.