Annobar Koronavirus a Nijar 2020
| ||||
Iri | Annoba | |||
---|---|---|---|---|
Bangare na | COVID-19 pandemic by country and territory (en) da COVID-19 pandemic a Africa | |||
Kwanan watan | 19 ga Maris, 2020 – | |||
Wuri | Nijar | |||
Ƙasa | Nijar | |||
Sanadi | Koronavirus 2019 |
Annobar Koronavirus ta shiga Nijar a watan Maris shekara ta 2020. Kungiyar kare hakkin dan'adam ta "Amnesty International" ta fitar da rahoton cewar an sha ka yanjarida dangane da Koronavirus.[1]
Shimfida
[gyara sashe | gyara masomin]Ranar 12 ga watan Janairu shekara ta 2020, hukumar lafiya ta dunya t sanar da faruwar annobar a birnin Wuhan na kasar Sin wadda itama ta samu rahoton bullar ta a 31 Disamban, shekara ta 2019.[2][3]
Samun yaduwar cutar yayi kasa sosai aka cutar SARS a shekara ta 2003, [4][5] amma a sannu annobar ta COVID-19 na kara yaduwa da zama sanadiyyar rasa rayuka.[6][4]
Alkaluma
[gyara sashe | gyara masomin]Maris 2020
[gyara sashe | gyara masomin]Ranar 19 ga watan Maris,aka samu bullar farko ta anmobar COVID-19 a birnin Niamey, inda aka samu wani dan shekara 36 daga Najeriya. Ya shirya tafiya ne zuwa biranen Lomé, Accra, Abidjan da Ouagadougou.[7]
Biyo bayan haka aka sanar da rufe filayen jiragen Zinder dana Niamey domin kaurace ma yaduwar annobar.[7]
An samu bullar annobar ta Koronavirus ranar 16 ga watan Maris lokacin da wata yar kasar Brazil ta shiga kasar.[8]
Ranar 24 ga watan Maris Nijar ta sanar da samun mutum bakwai dauke da cutar hadi da mutuwar wani daya mai dauke da cutar ta COVID-19.[9]. Mutuwar ta faru ne a Niamey babban birnin kasar, inda wani dattijo dan shekara 63 dan kasar Nijar ya rasu.[10]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Niger: Civil society organisations call on authorities to end harassment of human rights defenders". www.amnesty.org (in Turanci). Retrieved 25 March 2020.
- ↑ Elsevier. "Novel Coronavirus Information Center". Elsevier Connect. Archived from the original on 30 January 2020. Retrieved 15 March 2020.
- ↑ Reynolds, Matt (4 March 2020). "What is coronavirus and how close is it to becoming a pandemic?". Wired UK. ISSN 1357-0978. Archived from the original on 5 March 2020. Retrieved 5 March 2020.
- ↑ 4.0 4.1 "Crunching the numbers for coronavirus". Imperial News. Archived from the original on 19 March 2020. Retrieved 15 March 2020.
- ↑ "High consequence infectious diseases (HCID); Guidance and information about high consequence infectious diseases and their management in England". GOV.UK (in Turanci). Archived from the original on 3 March 2020. Retrieved 17 March 2020.
- ↑ "World Federation Of Societies of Anaesthesiologists – Coronavirus". www.wfsahq.org. Archived from the original on 12 March 2020. Retrieved 15 March 2020.
- ↑ 7.0 7.1 "Le Niger enregistre son premier cas de coronavirus (Officiel)". Agence Nigérienne de Presse. 19 March 2020. Retrieved 20 March 2020.
- ↑ "CORONAVIRUS : 3ÈME CAS DÉCLARÉ AU NIGER…". L`innovation au service de l`information pour mieux informer. (in Faransanci). Archived from the original on 2020-03-25. Retrieved 2020-03-25.
- ↑ "CORONAVIRUS : Sept (7) CAS ENREGISTRÉS DONT UN (1)MORT…". Archived from the original on 2020-04-13. Retrieved 2020-04-14.
- ↑ "CORONAVIRUS : Sept (7) CAS ENREGISTRÉS DONT UN (1)MORT…". L`innovation au service de l`information pour mieux informer. (in Faransanci). Archived from the original on 2020-03-25. Retrieved 2020-03-25.