Ara Town
Appearance
Ara Town | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Nasarawa | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Nasarawa | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 333 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Garin Ara, gari ne a karamar hukumar Nasarawa jihar Nasarawa tsakiyar Najeriya. Ana samun garin ne a yammacin jihar Nasarawa tare da iyakar birnin tarayya Abuja ta gefen yammacin garin. Garin yana da kusan kilomita dari biyu da ashirin daga babban birnin jihar, Lafia.
Yawon shakatawa
[gyara sashe | gyara masomin]Garin Ara gida ne ga Dutsen Ara wanda ke fuskantar garin, kuma sanannen wurin shakatawa ne. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2011-07-23. Retrieved 2023-08-12.