Asibitin Koyarwa na Jami'ar Umaru Musa Yar'adua, Katsina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asibitin Koyarwa na Jami'ar Umaru Musa Yar'adua, Katsina
Wuri

Federal Medical Centre, (Katsina) cibiyar lafiya ce ta Gwamnatin Tarayya dake cikin birnin Katsina, jihar Katsina, Najeriya. An san asibitin da sunan FMC da kuma GH kafin mayar da shi Asibitin Koyarwa na Jami'ar Umaru Musa Yar'adua. Babban daraktan lafiya na yanzu shi ne Abdullahi Shugaba.[1][2]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya Katsina a tsakiyar shekarun 70s. Asibitin da ake kira General Hospital, Katsina.[3]

CMD[gyara sashe | gyara masomin]

Babban daraktan lafiya na yanzu shi ne (Abdullahi Shugaba).[4]

Asibitin koyarwa[gyara sashe | gyara masomin]

Gwamnatin Tarayya ta amince da ɗaga darajar Cibiyar Lafiya ta Tarayya (FMC) da ke Jihar Katsina zuwa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Umaru Musa Yar’Adua. Amincewar ya biyo bayan wata yarjejeniyar tsakanin Gwamnatin Jihar Katsina da Gwamnatin Tarayya suka sa wa hannu ranar Talata.[5]

Shugaban asibitin Muhammad ya ce an kai ruwa rana kafin a cimma matsaya wadda zata bada damar a mayar da Asibitin kwararrun zuwa asibitin koyarwa wanda dalibai masu karantar ilimin likitanci daga Jami'ar Umar Musa za su riƙa amfani da wani ɓangare na asibitin wurin karatunsu.[6]

Gudummawa[gyara sashe | gyara masomin]

Waɗanda suka bada gudunmawa wurin cimma wannan ƙudiri sun haɗa da;

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "FMC Katsina offers services amid resident doctors' strike". Punch Newspapers (in Turanci). 2021-08-02. Retrieved 2022-06-21.
  2. "FG Converts Federal Medical Centre Katsina To Teaching Hospital". Channels Television. Retrieved 2022-06-21.
  3. "Take-over of FMC by Katsina varsity for teaching hospital 75% done The Nation Newspaper" (in Turanci). 2021-10-24. Retrieved 2022-06-21.
  4. "FG Converts Federal Medical Centre Katsina To Teaching Hospital". Channels Television. Retrieved 2022-06-21.
  5. https://aminiya.dailytrust.com/fmc-katsina-za-ta-koma-asibitin-koyarwan-jamiar-umaru-musa
  6. https://dailytrust.com/katsina-fmc-now-federal-teaching-hospital
  7. https://www.channelstv.com/2022/06/02/fg-converts-katsina-federal-medical-centre-to-teaching-hospital/