Babatunde Kwaku Adadevoh
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | jahar Legas, 4 Oktoba 1933 |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Mutuwa | 5 Oktoba 1997 |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Birmingham (mul) Jami'ar Ibadan |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
likita, pathologist (en) |
| Employers | Jami'ar jahar Lagos |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Mamba | Makarantar Kimiyya ta Najeriya |
Dr. Babatunde Kwaku Adadevoh (an haife shi a ranar 4 ga watan Oktoban shekarar 1933 – ya mutu a ranar 5 ga watan Oktoban shekarar 1997)[1] . Likita ne a Nijeriya. An haifi shi ne a birnin Lagos, dake ƙasar Najeriya.