Bamanga Tukur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Bamanga Tukur
Rayuwa
Cikakken suna Bamanga Muhammad TukurTafidan Adamawa
Haihuwa 15 Satumba 1935 (85 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Bamanga Tukur (CON), (an haife shi a 15 September 1935) yakasance shahararren dankasuwa ne, kuma dan'siyasa wanda ya riƙe Ministan Masana'antu a lokacin mulkin Janar Sani Abacha a shekarun 1990s. Yakasance daga cikin manyan ma'aikatan gwamnati kuma jami'an soji da suka mallaki manyan filayen noma a Najeriya. Shine shugaban Africa Business Roundtable. Daga watan Maris 2012 zuwa January 2014, Tukur ya riƙe shugaban jam'iyyar People's Democratic Party (PDP).

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.