Bob Dylan

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Bob Dylan

Robert Allen Zimmerman ko Bob Dylan (24 Mayu 1941 - ) mawaƙin Amurika ne. An haifi Bob Dylan a birnin Duluth a Jihar Minnesota dake ƙasar Amurika.