Bose Omolayo
Bose Omolayo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 1 ga Faburairu, 1989 (35 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | powerlifter (en) |
Bose Omolayo (an Haife ta a ranar ɗaya 1 ga watan Fabrairu, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da tamanin da tara 1989). 'yar Najeriya ce kuma 'yar wasan powerlifter ce.[1] Ta lashe lambar zinare a gasar tseren kilogiram saba'in da tara 79 na mata a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta shekarar alif dubu biyu da ashirin 2020 da aka gudanar a Tokyo, Japan.[2]
Lambar zinari
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan 'yan watanni, ta ci lambar zinare a taronta a gasar cin kofin duniya na Para Powerlifting na shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya 2021 da aka gudanar a Tbilisi, Georgia.[3][4] A wannan taron, ta kuma kafa sabon rikodin na duniya na kilo giram ɗari ɗaya da arba'in da huɗu 144 kg.[5]
Gasar +61 kg
[gyara sashe | gyara masomin]Ta fafata a gasar mata ta +61 kg a gasar Commonwealth ta shekarar 2014 inda ta samu lambar azurfa.[6][7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ ^ "Glasgow 2014 profile". Retrieved 11 October 2014.
- ↑ Houston, Michael (29 August 2021). "D'andrea wins Brazil's first powerlifting gold at Tokyo 2020 Paralympics". InsideTheGames.biz. Retrieved 29 August 2021.
- ↑ Morgan, Liam (2 December 2021). "Omolayo breaksnworld record to claim gold at World Para Powerlifting Championships". InsideTheGames.biz. Retrieved 2 December 2021.
- ↑ "Tbilisi 2021: Bonnie Gustin and Bose Omolayo extend domination". Paralympic.org . 2 December 2021. Archived from the original on 2 December 2021. Retrieved 2 December 2021.
- ↑ "2021 World Para Powerlifting Championships Results Book" (PDF). Paralympic.org. Archived (PDF) from the original on 24 December 2021. Retrieved 24 December 2021.
- ↑ "Silver Medalist Seeks Better Treatment". www.sportsdayonline.com.
- ↑ "Nigeria win all four powerlifting golds at Glasgow 2014". www.paralympic.org.