Boss Mustapha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Boss Mustapha
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Boss Gidahyelda Mustapha Dan Nijeriya ne, lauya, dankasuwa, Dan'siyasa, kuma shine Sakataren Gwamnatin Tarayya a Nijeriya, wato Secretary to the Government of the Federation (SGF). Kafin nan shine babban Darekta Maikula da, Nigerian Inland Waterways Authority yasauka bayan zabensa da akayi yazama SGF daga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a 30 ga watan October 2017.[1][2]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Kemi Busari (30 October 2017). "PROFILE: Boss Mustapha, Nigeria’s new SGF". Premium Times. Retrieved 14 January 2018. 
  2. Johnbosco Agbakwuru (30 October 2017). "Breaking: President Buhari appoints new SGF". Vanguard. Retrieved 14 January 2018.