Bukayo Saka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bukayo Saka
Rayuwa
Cikakken suna Bukayo Ayoyinka Temidayo Saka
Haihuwa Ealing (en) Fassara da Landan, 5 Satumba 2001 (22 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Greenford High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-16 association football team (en) Fassara2016-201761
  England national under-17 association football team (en) Fassara2017-201891
Arsenal FC2018-no value
  England national under-19 association football team (en) Fassara2018-2019104
  England national under-18 association football team (en) Fassara2018-201851
  England national under-21 association football team (en) Fassara2020-202010
  England national association football team (en) Fassara2020-no value
 
Muƙami ko ƙwarewa winger (en) Fassara
Tsayi 178 cm
Wurin aiki Landan
IMDb nm11240224

Bukayo Ayoyinka TM Saka (An haife shi ranar 5 ga watan Satumban shekarar 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallo ne da iyayensa suka kasance 'yan Najeriya ne amma an haife shi a Ingila Birtaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na hagu ko kuma na baya ɓangaren hagu a wasannin firimiya ga ƙungiyar Arsenal da kuma ƙungiyar kasar Ingila Birtaniya.

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Saka a Ealing, birnin Landan, iyayen sa duk 'ysn Najeriya ne kuma ya halarci makarantar firamare ta Edward Betham CofE kafin makarantar sakandaren Greenford. Shi dan asalin Najeriya ne; iyayensa sun yi ƙaura zuwa London daga Najeriya a matsayin baƙi. A cikin wata hira, Saka ya bayyana mahimmancin mahaifinsa a fagen wasan kwallon kafa, "Ya kasance mai karfin gwiwa a gare ni”.

Harkar Kwallon Ƙafa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara wasansa da makarantar Hale End ta Arsenal yana dan shekara bakwai. Bayan ya cika shekaru 17, Saka ya saka hanu a kwangila da Arsenal inda ya koma sashen ƙungiyar na 'yan ƙasa da shekaru 23.

Ƙididdigar Wasanni[gyara sashe | gyara masomin]

Kulab[gyara sashe | gyara masomin]

Bayyanar da kwallaye ta ƙungiyar, kakar wasa da kuma gasa
Kulab Lokaci League Kofin FA Kofin EFL Turai Sauran Jimla
Rabuwa Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals
Arsenal U21 2018-19 - - - - - 4 [lower-alpha 1] 1 4 1
Arsenal 2018-19 Premier League 1 0 1 0 0 0 2 [ƙaramin alpha 2] 0 - 4 0
2019-20 Premier League 26 1 4 1 2 0 6 [ƙaramin alpha 2] 2 - 38 4
2020–21 Premier League 32 5 2 0 2 0 9 [lower-alpha 2] 2 1 [lower-alpha 3] 0 46 7
Jimla 59 6 7 1 4 0 17 4 1 0 88 11
Jimlar aiki 59 6 7 1 4 0 17 4 5 1 92 12

 

A mataki na duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Wasanninsa da kwallayensa ta ƙungiyar ƙasa tare da shekara
Teamungiyar ƙasa Shekara Ayyuka Goals
Ingila 2020 4 0
2021 1 1
Jimla 5 1
Jerin kwallayen da Bukayo Saka ya ci a wasannin Bukay
A'a Kwanan wata Wuri Hoto Kishiya Ci Sakamakon Gasa Ref.
1 2 Yuni 2021 Filin wasa na Riverside, Middlesbrough, Ingila 5 </img> Austria 1 - 0 1 - 0 Abokai

Kyaututtuka[gyara sashe | gyara masomin]

Arsenal

  • Kofin FA : 2019–20
  • Garkuwan Jama'a na FA : 2020
  • UEFA Europa League wacce ta zo ta biyu: 2018–19

Na Ɗaiɗai

  • Kyautar Gwarzon Dan Wasan Arsenal : 2020–21

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Bayani a gidan yanar gizon Arsenal FC
  • Bayani a shafin yanar gizon Hukumar Kwallon kafa
  • Bukayo SakaUEFA competition record Edit this at Wikidata </img>


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found