Charles Olumo
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Ogun, ga Yuli, 1923 |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Mutuwa | 31 Oktoba 2024 |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
| IMDb | nm1963371 |
Alhaji Abdulsalam Sanyaolu (An haife shi a watan Yuli 1923 kuma ya mutu a ranar 31 ga Oktoba, 2024) ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya daga Abeokuta, jihar Ogun . Ya fi yin fim a harshen Yarbanci da kuma a Simimar Najeriya a cikin " Nollywood ".
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Alhaji Abdulsalam Sanyaolu ya fara aiki ne a shekarar 1953 a wata coci a Legas.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "My Father used charm on me to make me lose interest in Acting – Charles Olumo Agbako". Sahara Weekly. 2015-10-27. Retrieved 22 January 2017.