Jump to content

Chidi Mokeme

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chidi Mokeme
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Maris, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Ƴan uwa
Abokiyar zama Jean
Karatu
Makaranta Institute of Management and Technology (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Yarbanci
Hausa
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm1421120

Chidi Mokeme (an haife shi 17 ga watan Maris 1972) ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya kuma mai gabatar da shirye-shirye na gaskiya. Ya fito daga Oba a idemili kudu LGA na jihar Anambra, kudu maso gabashin Najeriya.[1] Shi ne mai masaukin baƙi na Gulder Ultimate Search Reality-show.[2][3][4]

Finafinan da aka zaɓa

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Chidi Mokeme And Habiba Abubakar In Big Fight". Modern Ghana. 1 August 2013. Retrieved 18 May 2020.
  2. "I left my new wife to revive my romance -Chidi Mokeme". punchng.com. Archived from the original on 26 August 2014. Retrieved 22 August 2014.
  3. "Why I can't avoid women —Chidi Mokeme". tribune.com.ng. Archived from the original on 26 August 2014. Retrieved 22 August 2014.
  4. "Dr Jean Chinwe Olumba, Chidi Mokeme's Bride denies knowing he was a movie star". onlinenigeria.com. Archived from the original on 26 August 2014. Retrieved 22 August 2014.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]