Claribel Alegría
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Clara Isabel Alegría Vides |
Haihuwa |
Estelí (en) ![]() |
ƙasa |
Asiya Salvador |
Harshen uwa |
Spanish (en) ![]() |
Mutuwa | Managua, 25 ga Janairu, 2018 |
Yan'uwa | |
Abokiyar zama |
Darwin J. Flakoll (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
George Washington University (en) ![]() |
Harsuna |
Spanish (en) ![]() |
Malamai |
Juan Ramón Jiménez (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
maiwaƙe, ɗan jarida, Marubuci/Marubuciya, linguist (en) ![]() ![]() |
Kyaututtuka | |
claribelalegria.com |
Florence Nwanzuruahu Nkiru nwapa (an hai fetane a Oguta13 Janairu 1931 – 16 Oktoba 1993)kuma marubuciya ceyar Nigeria kuma ana kiranta da suna maman AfrikaClara Isabel Alegría Vides (12 ga Mayu, 1924 – Janairu 25, 2017) marubuciya, kuma ƴar jarida ƴar ƙasar Nicaragua. Ta kasance babbar murya a cikin wallafe-wallafen Amurka ta Tsakiya ta zamani . Ta yi rubutu a ƙarƙashin sunan ɓoye Claribel Alegría . An ba ta lambar yabo ta 2006 na Neustadt International for Literature . An buga littafinta na farko, Anillo de Silencio ( Ring of Silence ) a 1948. Ta yi ritaya a 2003.
Alegría daga baya ta zauna a Managua, Nicaragua. Ta mutu a ranar 25 ga Janairun 2018, tana da shekaru 93. [1]
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
- ↑ Muere la poeta nicaragüense Sofía Claribel Alegría (in Spanish)