Jump to content

DJ Coublon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
DJ Coublon
Rayuwa
Haihuwa Onitsha, 4 Nuwamba, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a mai tsara da audio engineer (en) Fassara
DJ Coublon
dj coublon

Akwuba Charles Ugochukwu wanda aka fi sani da DJ Coublon (an haife shi ranar 4 ga watan Nuwamba, 1989). fitaccen mai shirya wakoki ne a Najeriya kuma injiniyan sauti. Ya shahara wajen shirya waƙoƙin duma tare da fitattun mawaƙa na masana'antar kade-kade na Najeriya, waɗanda suka haɗa da Kiss Daniel, Iyanya, Yemi Alade, Tekno Miles, Patoranking, Seyi Shay, da sauran su.[1]

Rayuwar farko da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a ranar 4 ga watan Nuwamba, A shekara ta 1989, ya fara sha’awar waƙa tun yana ɗan shekara (7). Ya yi karatun Physics tare da Lantarki daga Jami'ar Veritas da ke Abuja, Najeriya[2] . DJ Coublon ya fara harkar waka a Onitsha, Jihar Anambra, kudu maso gabashin Najeriya. A cikin shekara ta (2013) ya koma Legas inda ya sadu da sauran masu fasaha kamar Iyanya da Kiss Daniel, ya rattaba hannu a kan Kungiyar Mawakan Made Men tsakanin Satumba shekara ta (2014 )zuwa (2016).[3]

Darajar samarwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Year Month Artist Song Album
2013 Oct Iyanya Le Kwa Ukwu Le Kwa Ukwu - Single
2014
March DIL Pretty Girls ft. Iyanya Pretty Girls - Single
April MMMG Yudala ft. Iyanya, Tekno, Selebobo, Baci & Mystro Yudala - Single
May Kiss Daniel Laye Laye - Single
May MMMG Dreaming ft Iyanya and Emma Nyra The Evolution
May Tuti Aunty Bukky Aunty Bukky - Single
Aug Iyanya Story Story ft. Oritse Femi Story Story - Single
Aug B-Red Iwotago ft Phyno Iwotago - Single
Sept Kiss Daniel Woju Woju - Single
Sept Ric Hassani Double Double Double Double - Single
2015
Feb Axterix Opeke Opeke - Single
Feb Sunny Mackson Oh Baby ft Mc Galaxy Oh Baby - Single
March T Spize I Miss You I Miss You - Single
March Lardy'D Packaging ft. Reminisce Packaging - Single
June Skoolboi Ezigbonwa Ezigbonwa - Single
Sept Iyanya Applaudise Applaudise (Bonus Track Version)
Mama
Macoma ft. Efya x Sarkodie
Again ft. Seyi Shey
Mogbe ft. Patoranking
"Yoga ft. Victoria Kimani"
Tekno Miles "Duro" Duro - Single
"Duro Remix" Duro (Remix) - Single
"Wash" Wash - Single
Feb Kiss Daniel Woju (Remix) [ft. Davido & Tiwa Savage] Woju (Remix) [feat. Davido & Tiwa Savage] - Single
MC Galaxy "Hello" Hello - Single
Patoranking "My Woman My Everything" My Woman My Everything - Single
Kiss Daniel "Woju (Remix) ft. Davido, Tiwa Savage" Woju (Remix)
2016 Kiss Daniel "Napo ft. Sugarboy" New Era
"Good Time"
"Laye"
"Are You Alright?"
"Alone"
"Duro"
"Nothing Dey"
Yemi Alade "Baby's Back" Mama Africa
"Ferrari"
Emma Nyra "Once Chance" Love Versus Money, Vol 1
"Sakarin" ft. Dammy Krane
"For My Matter" ft. Patoranking
"For My Matter" ft. Banky W
Premium Music ft. Iyanya,

Yemi Alade, Tekno Miles,

Olamide and Selebobo
"Mama Oyoyo" Mama Oyoyo - Single
2017 Sugarboy "Dada Omo" Dada Omo - Single
Seyi Shay "Yolo Yolo" Yolo Yolo - Single
Yemi Alade "Knack Am" Knack Am - Single
Dj Coublon "My Way ft Iyanya" My Way - Single
Dj Coublon "Shokotoyokoto ft Klem" Shokotoyokoto - Single
2018 Yemi Alade "Oh My Gosh" Oh My Gosh - Single
2019 Yemi Alade "Oh My Gosh remix ft Rick Ross" Woman of Steel
"Shekere"
2020 Fiokee "Ósan X Teni (singer) X DJ Coublon Osan - Single
Dj Coublon ''Holla Me ft Klem" Holla Me - Single

Kyaututtuka da gabatarwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Bikin karramawa Kyauta Mai karɓa Sakamakon Ref
2015 Kyaututtukan Nishaɗin Najeriya na 2015 Mai Shirye -shiryen Kiɗa na Shekara Kansa |style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
2016 style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
Kyautar BEATZ Sabon Mai Samar da Bincike|style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
Kyautar BEATZ 2.0 Mafi Shiryawa|style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
Mafi kyawun Mai Shirya Afro Beat 2016|style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa
2017 Kyaututtukan Kiɗan Afirka (AFRIMA) 2017 Mai Shirya Shekara style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-08-05. Retrieved 2021-08-05.
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-08-05. Retrieved 2021-08-05.
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-08-05. Retrieved 2021-08-05.