Jump to content

Elon Musk

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Elon Musk
minista

20 ga Janairu, 2025 -
babban mai gudanarwa

28 Oktoba 2022 - 5 ga Yuni, 2023
Parag Agrawal (en) Fassara - Linda Yaccarino (en) Fassara
co-president (en) Fassara

ga Yuli, 2016 -
babban mai gudanarwa

2008 -
shugaba

2008 - Nuwamba, 2018 - Robyn Denholm (en) Fassara
babban mai gudanarwa

2002 -
Rayuwa
Cikakken suna Elon Reeve Musk
Haihuwa Pretoria, 28 ga Yuni, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Kanada
Tarayyar Amurka
Mazauni Bel Air (en) Fassara
Saskatchewan (en) Fassara
Kingston (en) Fassara
Boca Chica (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Errol Musk
Mahaifiya Maye Musk
Abokiyar zama Justine Musk (mul) Fassara  (2000 -  2008)
Talulah Riley (mul) Fassara  (2010 -  2012)
Talulah Riley (mul) Fassara  (2013 -  2016)
Ma'aurata Amber Heard (mul) Fassara
Grimes (en) Fassara
Shivon Zilis (mul) Fassara
Yara
Ahali Tosca Musk (mul) Fassara, Kimbal Musk (en) Fassara, Elliot Rush Musk (en) Fassara, Asha Rose Musk (en) Fassara da Alexandra Musk (en) Fassara
Ƴan uwa
Yare Musk family (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Pretoria
Queen's University (en) Fassara
Jami'ar Stanford
Bryanston High School (en) Fassara
Waterkloof House Preparatory School (en) Fassara
Pretoria Boys High School (en) Fassara 1989)
Smith School of Business (en) Fassara
(1990 - 1992)
University of Pennsylvania (en) Fassara
(1991 - 1995) Digiri a kimiyya : physics (en) Fassara
The Wharton School (en) Fassara
(1992 - 1995) Bachelor of Arts (en) Fassara : ikonomi
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Furogirama, injiniya, entrepreneur (en) Fassara, investor (en) Fassara, ɗan kasuwa da ɗan siyasa
Employers SolarCity (mul) Fassara
PayPal (mul) Fassara  (Disamba 1998 -
SpaceX (mul) Fassara  (ga Yuni, 2002 -
Tesla, Inc. (mul) Fassara  (23 ga Afirilu, 2004 -
OpenAI (mul) Fassara  (11 Disamba 2015 -  2019)
Neuralink (mul) Fassara  (ga Yuli, 2016 -
The Boring Company (en) Fassara  (17 Disamba 2016 -
Federal Government of the United States (en) Fassara  (20 ga Janairu, 2025 -
Kyaututtuka
Mamba The Planetary Society (en) Fassara
Royal Society (en) Fassara
PayPal Mafia (en) Fassara
Imani
Addini agnosticism (en) Fassara
IMDb nm1907769
Elon Musk
Elon Musk
Elon Musk

Elon Reeve Musk[1][2] FRS ( /I l ɒ n / EE -lon . An Haife shi a ranar 28 ga watan Yuni, a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da ɗaya [1971], ya kasance shahararren dan kasuwa kuma mai sanya hannun jari.[3] Shi ne wanda ya kafa, kuma shugaban injiniyoyi (CEO) na SpaceX, [lower-alpha 1] Shugaba, kuma mai tsara kaya a kamfanin Tesla, Inc. Shine wanda ya kafa kamfanin The Boring Company (TBC); kuma tare da shi ne aka kafa Neuralink da OpenAI. Haka zalika, shi ne shugaban gidauniyar wato (Musk Foundation; kuma shi ne jagora (CEO) kuma mamallakin Twitter, Inc. Musk ya kasance wanda ya fi kowa kudi a duniya, dangane da ƙiyasin Bloomberg Billionaires Index da kuma jerin shahararrun masu kudi na mujallar Forbes,[6][7] da kimanin kudi dala biliyan $174 ya zuwa ranar 11 ga watan Nuwanban, 2022.[8][9][10]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Elon Musk

An haifi Musk a Pretoria, South Africa kuma ya taso a can. Ya halarci Jami'ar Pretoria kafin ya yi kaura zuwa kasar Canada a shekara ta 2017, inda kuma ya samu shaidar zama dan kasa ta hanyar sanadiyyar mahaifiyarsa. Ya fara karatu a jami'ar Queen's University shekaru biyu bayan komawarsa can, sannan anyi kishi transfer izuwa Jami'ar Pennsylvania inda ya samu digiri a fannin ilimin kasuwanci da physics. Ya koma birnin Carlifornia a shekarar 1995 don karatu a Jami'ar Stanford amma daga bisani ya cigaba da hidimar kasuwanci, inda suka kafa kamfanin softwaya wato Zip2, tare da wan sa Kimbal Musk. Kamfanin Compaq ta siye wannan software akan kudi dala miliyan $307 a shekarar 1999. Haka zalika a wannan shekara ne Musk suka kafa wani banki na yanar gizo, wacce daga bisani tayi maja da kamfanin Confinity a shekara ta 2000, inda ta zamo kamfanin PayPal. Kamfanin eBay ta siye Paypal a shekara ta 2002 akan kudi dala biliyan $1.5.[1][11]

  1. 1.0 1.1 https://www.marketwatch.com/story/ibm-pulls-ads-from-x-after-elon-musks-incendiary-comments-over-white-pride-e69fe7b4
  2. https://www.nbcnews.com/tech/tech-news/elon-musk-s-neuralink-puts-computer-chips-pigs-brains-bid-n1238782
  3. * "Inside Elon Musk's Humanitarian Efforts". March 15, 2018.
  4. LaMonica, Martin (September 2009). "Tesla Motors founders: Now there are five". CNET. Retrieved April 17, 2020. Tesla Motors and co-founder Martin Eberhard announced an agreement over who can claim to be a founder of the company on Monday.
  5. Schwartz, Ariel (September 21, 2009). "Tesla Lawsuit Drama Ends as Five Company Founders Emerge". Fast Company. Retrieved April 14, 2020. Eberhard and Musk have reached a rather unexpected resolution–instead of agreeing to share the title of "founder", the pair has designated five people as company founders, including Musk, Eberhard, JB Straubel, Mark Tarpenning, and Ian Wright.
  6. "Bloomberg Billionaires Index". Bloomberg L.P. Retrieved June 5, 2022.
  7. "Real Time Billionaires". Forbes. Retrieved June 5, 2022.
  8. "Elon Musk". Bloomberg: Elon Musk net worth.
  9. https://www.cnn.com/2022/10/11/business/elon-musk-ian-bremmer-putin-ukraine-intl-hnk/index.html
  10. https://www.cnbc.com/2022/04/27/elon-musk-wins-shareholder-lawsuit-over-the-companys-2point6-billion-solarcity-acquisition.html
  11. https://web.archive.org/web/20200803182502/https://www.theverge.com/2017/3/27/15077864/elon-musk-neuralink-brain-computer-interface-ai-cyborgs

Hanyoyin waje

[gyara sashe | gyara masomin]


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found