Emmanuel Amunike

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emmanuel Amunike
Rayuwa
Haihuwa Obodo (en) Fassara, 25 Disamba 1970 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Ahali Kingsley Amuneke (en) Fassara da Kevin Amuneke (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Zamalek SC (en) Fassara1991-19947156
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya1993-2001279
  Sporting CP1994-19965117
  FC Barcelona1996-2000191
Albacete Balompié (en) Fassara2000-2002171
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
assistant coach (en) Fassara
Tsayi 176 cm
Sunan mahaifi Emmy
Emmanuel Amunike

Emmanuel Amunike (an haife shi a shekara ta alif ɗari tara 1970A.c a Eziobodo), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Emmanuel Amunike ya buga wasan ƙwallon ƙafa :

  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Zamalek SC (Misra) daga shekara 1991 zuwa 1994 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sporting CP (Portugal) daga shekara 1994 zuwa 1996 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona (Spain) daga shekara 1996 zuwa 2000 ;
  • kum da ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Albacete (Spain) daga shekara 2000 zuwa 2002.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]