Emmanuel Banahene

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emmanuel Banahene
Rayuwa
Haihuwa Accra, 16 ga Augusta, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Zaytuna F.C. (en) Fassara2005-2006
Heart of Lions F.C. (en) Fassara2006-2008
Hapoel Petah Tikva F.C. (en) Fassara2008-2009161
Ironi Nir Ramat HaSharon F.C. (en) Fassara2009-2009149
Heart of Lions F.C. (en) Fassara2009-2010
Bnei Sakhnin F.C. (en) Fassara2009-2009149
Berekum Chelsea F.C. (en) Fassara2010-2011
Orduspor (en) Fassara2011-201320
  Karşıyaka S.K. (en) Fassara2012-20133114
Giresunspor (en) Fassara2012-2012154
Şanlıurfaspor (en) Fassara2013-2014106
  Ismaila SC2015-20171812
Al-Orobah F.C. (en) Fassara2015-2015133
Şanlıurfaspor (en) Fassaraga Janairu, 2017-Satumba 2017
Al-Mina'a SC (en) FassaraSatumba 2017-Disamba 2017
Al-Ittihad Alexandria Club2018-2020
Al-Ittihad Alexandria Club2019-2019
Al-Shoalah (en) Fassaraga Janairu, 2019-ga Yuni, 2019
Al Kawkab FC (en) Fassara2020-2020
Al-Salam SC (en) Fassara2021-2021
Al-Ansar (en) Fassara2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 178 cm

Emmanuel Banahene Osei (An haife shi a 16 watan Agustan, shekara ta alif ɗari 1988A.c) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana. [1] Banahene ya fi jin daɗi a matsayin mai kai hari, galibi ɗan wasan gaba, ne winger ko ɗan wasan tsakiya.

Sana'a/Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Banahene ya fara aikinsa a kungiyar Ghana Stay Cool FC Daga nan ya koma International Allies, inda ya kasance cikin tawagar da ta lashe gasar Mylik Classic U-19 karo na 3, wanda aka buga tsakanin 27 da 29 ga watan Nuwamba 2005 a Dansoman Park, Accra., Ghana .[ana buƙatar hujja] ga watan Yuni, 2006, Heart of Lions FC ta rattaba masa hannu zuwa kwantiragin shekaru 3. Sannan kungiyar Hapoel Petach Tikva ta Isra'ila ta saye shi a lokacin rani na 2008. Duk da haka, ya sami iyakacin damar yin wasa a farkon rabin lokacin 2008/2009 kuma an ba da shi rancen zuwa lower division Ramata Shalon. A karshen rancensa, a watan Oktoba 2009, ya koma Ghana don sanya hannu kan sabuwar kwangilar shekara guda tare da Heart of Lions FC, ya fara aiki na biyu a kulob din. A cikin shekarar 2010, an sake sayar da Banahene, wannan lokacin zuwa Berekum Chelsea, sannan kuma a shekara mai zuwa, zuwa kulob din Turkiyya Orduspor. A cikin shekarar 2012, an ba da shi rance ga ƙungiyar TFF First League Giresunspor. A lokacin rani na 2012, ya sanya hannu kan yarjejeniyar lamuni ta shekara guda tare da Karşıyaka. A ranar 24 ga watan Disamba, 2012, ya soke yarjejeniyarsa da Orduspor. A cikin watan Janairu 2015 ya sanya hannu kan kulob ɗin Ismaily SC a cikin yarjejeniyar shekaru biyu da rabi.

A ranar 26 ga watan Yuni 2022, Banahene ya koma kulob din Al-Zulfi na Saudiyya.[2] A ranar 5 ga watan Janairu, 2023, an sake Banahene.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ittihad of Alexandria sign Ghanaian forward Banahene‚ kingfut.com, 31 December 2017
  2. ^ " ﻟﻤﻬﺎﺟﻢ ﺍﻟﻐﻴﻨﻲ # ﺑﺎﻧﺎﻫﻴﻦ _ ﺍﻳﻤﺎﻧﻮﻳﻞ # ﺯﻟﻔﺎﻭﻱ " .
  3. ﻗﺮﺭﺕ ﺇﺩﺍﺭﺓ ﺍﻟﻨﺎﺩﻱ ﺇﻧﻬﺎﺀ ﻋﻘﺪ ﻣﻬﺎﺟﻢ ﺍﻟﻔﺮﻳﻖ ﺍﻷﻭﻝ ﻟﻜﺮﺓ ﺍﻟﻘﺪﻡ ﺍﻟﻼﻋﺐ / ﺇﻳﻤﺎﻧﻮﻳﻞ ﺑﺎﻧﺎﻫﻴﻨﻲ " .