Faro, Goddess of the Waters (fim)
Appearance
| Faro, Goddess of the Waters (fim) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2007 |
| Asalin harshe | Harshen Bambara |
| Ƙasar asali | Mali, Faransa, Kanada, Burkina Faso da Jamus |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| During | 96 Dakika |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Salif Traoré (en) |
| Marubin wasannin kwaykwayo |
Salif Traoré (en) Olivier Lorelle (en) |
| 'yan wasa | |
| Samar | |
| Mai tsarawa |
Philippe Quinsac (en) Salif Traoré (en) Daniel Morin (mul) Olivier Lorelle (en) |
| Kintato | |
| Narrative location (en) | Mali |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Faro, Goddess of the Waters fim ne na shekarar 2007.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Zanga, yaron da aka haifa ba tare da aure ba, an kore shi daga ƙauyensu. Bayan shekaru da yawa, ya dawo don sanin wanene ubansa. A daidai lokacin da ya zo, wani abu ya faru wanda mutanen ƙauyen ke fassarawa da cewa ruhin kogin Faro ya fusata da zuwansa.
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Namur 2007