Fati Abubakar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Fati Abubakar
Rayuwa
Sana'a
Sana'a mai daukar hoto

Fati Abubakar yar Najeriya ce mai daukar hoto kuma mai daukar hoto domin girkewa don tarihi.

Rayuwa da aiki[gyara sashe | Gyara masomin]

An haifi Fatima Abubakar a Borno, da kuruciyar ta da girman ta duka tayi sune a garin Maiduguri, dake jihar Borno a Najeriya.[1]

An wallafa ayukkan ta a jaridar The New York Times da ake wallafawa a amurka, CNN Afirka, BBC da Muryar Amurka .[2]

Ta kasance mai aikin tattara bayanai game da halin da Borno, ta tsinci kanta a ciki har musamman ma na rikicin Boko Haram . Tana da aikin da ake kira Bits of Borno.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]