Fatima al-Fihriya
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Kairouan (en) ![]() |
ƙasa | Daular Abbasiyyah |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Fas, 880 (Gregorian) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a |
patron of the arts (en) ![]() |
Muhimman ayyuka | Jami'ar al-Karaouine |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Fatima bint Muhammad Al-Fihriya Al-Qurashiya (larabci| فاطمة بنت محمد الفهرية القرشية) ita balarabiya ce kuma musulma, ita ce macen da ta kafa cibiyar bayar da ilimi na farko wadda ake bada shahadar digiri mafi dadewa a duniya, kuma har yanzu yana nan yana aiki, wato jami'ar Al Quaraouiyine dake Fes, a kasar Morocco a shekara ta 859 CE.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Kenney, Jeffrey T.; Moosa, Ebrahim (2013-08-15). Islam in the Modern World (in Turanci). Routledge. p. 128. ISBN 9781135007959.