Fatoumata Coulibaly

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fatoumata Coulibaly
Rayuwa
Haihuwa Bamako, 1950s (64/74 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, darakta, gwagwarmaya da ɗan jarida
IMDb nm0183406
Fatoumata Coulibaly, 2017

Fatoumata Coulibaly ta kasance yar shirin fim din kasar Mali ce, darekta, yar'jarida, kuma mai kare hakkin dan'adam, musamman akan gudanar da kaciyar mata (FGM).

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Fatoumata Coulibaly ta fito ne daga gidan mawaka, kuma kakarta Bazéko Traoré mawakiya ce a yankin Sikasso, inda Coulibaly take daga nan.[1]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Coulibaly ta fara aikin ta n'a farko ne amatsayin ma'aikataciyar jarida a radiyo, mai gabatarwa a Mali, kafin ta samu tunanin fara wasa, sannan ta tafi dan taga darekta Ousmane Sow, wanda ya name ta da tayi kokarin rubuta tunanin ta amatsayin rubutun fim, kamar yadda Cheick Oumar Sissoko yayi.[1]

Coulibaly ta fara jan hankulan duniya ne taré da matakin ta acikin fim din shekarar 1997 N'Golo dit Papa.[2]

Coulibaly ta fito a mataki mai muhimmanci acikin fim din 2004 Moolaadé daga marubuci kuma darekta dan Senegal din nan Ousmane Sembène. Coulibaly ta fito amatsayin Collé Gallo Ardo Sy, macen aure ta biyu cikin mata uku a wurin mijinsu, a wani kauye a kasar Burkina Faso, wacce ke amfani da moolaadé ("magical protection") dan kokarin kare yara mata daga kaciyar mata (FGM).[3] Coulibaly herself has been a victim of female genital mutilation.[4] Mai sukan nan Roger Ebert ya ba auna fim din da tauraro uku (cikin hudu), da rubuta "for me the best film at Cannes 2004, a story vibrating with urgency and life. It makes a powerful statement and at the same time contains humor, charm and astonishing visual beauty".[5] Coulibaly ta lashe kyautar Best Actress award Dan matakin ta acikin fim din Collé, a Cinemanila International Film Festival a 2005.[3] Wannan fim din ya taka rawar gani sosai a wurin fadada wayar dakai dangane da wider kaciyar mata FGM, Kuma Coulibaly ta cigaba da wayar da kai tun wannan lokacin.[6] Gangamin ta akan FGM an fitar da su amatsayin fim Africa on the Move: The Power of Song (2010).[7][8]

Coulibaly ta fito acikin fina-finai da dama, shirye-shiryen telebijin da wasu wasanni.[1]

Har a 2016, Coulibaly tana aiki a Office de radiodiffusion télévision du Mali (Office of Broadcasting Television of Mali) (ORTM).[1]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 "Mali : Fatoumata Coulibaly: journaliste à l'Ortm, comédienne et réalisatrice de films". maliactu.net. 26 March 2016. Archived from the original on 15 June 2018. Retrieved 9 November 2017.
  2. Janis L. Pallister; Ruth A. Hottell (2005). Francophone Women Film Directors: A Guide. Fairleigh Dickinson Univ Press. p. 24. ISBN 978-0-8386-4046-3. Retrieved 9 November 2017.
  3. 3.0 3.1 "African Cinema this SineKultura 2012 – SineBuano.com". sinebuano.com. Archived from the original on 9 November 2017. Retrieved 9 November 2017.
  4. "A Call to Protect Women and Girls Against a Mutilating Practice". www.wg-usa.org. Archived from the original on 2018-06-16. Retrieved 2018-02-24.
  5. Ebert, Roger. "Moolaade Movie Review & Film Summary (2007) - Roger Ebert". www.rogerebert.com. Retrieved 9 November 2017.
  6. Worldcrunch. "Facing The Scourge Of Female Genital Mutilation In Africa". worldcrunch.com. Retrieved 9 November 2017.
  7. "The Power of Song: Africa on the Move". Films Media Group (in Turanci). Retrieved 2018-02-24.
  8. Fakoly, Tiken Jah; MacDonald, Ann-Marie; Philibert, Michel; Langlois, Sophie; Josselin, Marie-Laure; Konan, Venance; Coulibaly, Fatoumata; Société Radio-Canada (Firme) (2010). Africa on the Move: The Power of Song (Part 2 of 4).