Fausat Balogun
Appearance
Fausat Balogun | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ifelodun, 13 ga Faburairu, 1959 (65 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm2329204 |
Fausat Balogun ( wacce aka fi sani da Madam Saje,[1] an haife tane a ranar 13 ga watan Fabrairun 1959) ' yar fim ce ta Nijeriya da ke yin fice a fina-finan Yarbanci.[2][3]Ta fito a matsayin Mama Saje a cikin wani shirin talabijin a 1990 mai taken Erin Kee Kee . Fausat tayi fice a fina-finai sama da 80.[4]
Balogun ya auri jarumi Rafiu Balogun. Ya kasance shugabanta kafin su yi aure. A lokacin da ta shahara yaranta sun manyanta. Babban danta babban darakta ne, kuma karamar yarinyar ’yar fim ce.
Fina finan da'aka zaba
[gyara sashe | gyara masomin]- Oyelaja
- Owo Onibara
- Okan Mi
- Akebaje
- Ladigbolu
- Morenike
- Oko Mama E
- Tanimola
- Nkan Okunkun
- Adufe
- Leyin Akponle
- Laba Laba
- Itelorun
- Omo Elemosho
- Iyawo Ojokan
- Ife Kobami
- Gbogbo Lomo
- Asepamo
- Eto Obinrin
- Iyawo Elenu Razor
- Kokoro Ate
- Omoge Elepa
- Olaitan Anikura
- Oju Elegba
- Langbodo
- Ologo Nla
- Abgara Obinrin
- Eepo
- Moriyeba
- Orisirisi (Kose Gbo)
- Serekode
- Ojo Ikunle
- Alase Aye
- Imported Lomo
- Adun Ale
- Ileri Oluwa
- Ogbun Aye
- Omo Pupa
- Òmìn
- O Ti Poju
- Olowo Laye Mo
- Irenimoyan
- Alaimore
- Olasunkanmi
- Salawa
Saninta
[gyara sashe | gyara masomin]A yayin bikin bayar da kyaututtukan nishaɗi na City People nishaɗi na 2016, an ba ta lambar yabo ta Musamman saboda "gagarumar gudummawar da ta bayar don ci gaban masana'antar fim a Najeriya".[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Bada, Gbenga (16 May 2015). "'I reject scripts from English speaking movies,' Yoruba actress reveals". Pulse Nigeria. Archived from the original on 29 December 2015. Retrieved 10 January 2016.
- ↑ Olonilua, Ademola (16 May 2015). "Fausat Balogun Madam Saje:How I Met My Husband Rafiu & My Journey Into Nollywood". Naija Gists. Retrieved 10 January 2016.
- ↑ "Why I Reject English Role... Madam Saje". Daily Times of Nigeria. 21 May 2015. Archived from the original on 9 September 2015. Retrieved 10 January 2016.
- ↑ "Interview With Yoruba Actress Fausat Balogun a.k.a Madam Saje". Daily Mail Nigeria. 26 January 2015. Archived from the original on 8 February 2016. Retrieved 10 January 2016.
- ↑ Adedayo Showemimo (26 July 2016). "Full List Of Winners at 2016 City People Entertainment Awards". Nigerian Entertainment Today. Archived from the original on 8 December 2016. Retrieved 28 July 2016.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Fausat Balogun on IMDb