Fawwaz bin Abdulaziz Al Saud (an haifeshi a shekarata alif 1934 – zuwa ranar 19 ga watan Yuli shekarata 2008). ( Larabci : فواز بن عبد العزيز آل سعود Fawwaz bin 'Abdul'aziz Al Sa'ūd ) ya kasance babban memba a gidan Saud . A cikin shekarar 2006, Fawwaz ya zama ɗaya daga cikin membobin Hukumar Amincewa . Duk da haka, ya rasu a ranar 19 ga watan Yuli, shekarata 2008, kimanin watanni shida da kafa majalisar.
Fawwaz bin Abdulaziz Al Saud (an haifeshi a shekarata 1934.[1][2] He was the son of King Abdulaziz and Bazza II (died 1940), a Circassian woman from Syria.[3] – zuwa ranar 19 ga watan Yuli shekarata 2008) ( Larabci : فواز بن عبد العزيز آل سعود Fawwaz bin 'Abdul'aziz Al Sa'ūd ) ya kasance babban memba a gidan Saud .