Femi Gbajabiamila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Femi Gbajabiamila
Femi Gbajabiamila 2018.png
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

Rayuwa
Haihuwa Lagos, ga Yuni, 1962 (59 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta John Marshall Law School (en) Fassara
Jami'ar Lagos
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Imani
Jam'iyar siyasa Action Congress of Nigeria (en) Fassara
Femi Gbajabiamila ya na ganawa da Abokin aikin sa

Femi Gbajabiamila (an haife shi a 25 watan Yuni, 1962) akan rubuta sunan mahaifinsa da Gbaja-Biamila ko Gbajabiamila) Dan Najeriya ne, Lauya, wanda shine kakakin na majalisar wakilan Najeriya ayanzu, kuma mamba ne daga jihar Lagos dan'jam'iyar All Progressives Congress (APC)

Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]