Jump to content

Filin jirgin saman Maiduguri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Filin jirgin saman Maiduguri
IATA: MIU • ICAO: DNMA More pictures
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Borno
Coordinates 11°51′19″N 13°04′51″E / 11.8553°N 13.0808°E / 11.8553; 13.0808
Map
Altitude (en) Fassara 335 m, above sea level
History and use
Suna saboda Maiduguri
Filin jirgin sama
Tracks
Runway (en) Fassara Material Tsawo Faɗi
05/23
City served Maiduguri
Offical website

Filin jirgin saman Maiduguri itace babban filin tashin jirgin sama dake Jihar Borno, kuma itace babban a yankin arewa masu gabas ta Najeriya, tana da kamfanonin jiragen sama daban daban dake yin aikin sufuri a fadin Kasar Nijeriya dama sauran kasashe na duniya.

Sai dai filin yasamu tasgaro na rashin yin aiki a lokacin da yan ta'addan Boko Haram suke ganiyan yaki a yankin ta arewa maso gabas, sai dai daga bisani filin yadawo da cigaba da aikinsa, kamar yadda akasani filayen jiragen sama a Nijeriya sukan cika da al'ummah a yayin fara aikin Hajji itama filin jirgin ba'a barta a baya ba dan itama na daga cikin filayen jirage masu jigɪlaɴ mahajjata zuwa kasar ᴍᴀɪ ᴛsᴀʀᴋɪ Saudiya.