Filin wasa na Sani Abacha
Appearance
Filin wasa na Sani Abacha | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jihar Kano |
Birni | jahar Kano |
Coordinates | 11°59′59″N 8°31′45″E / 11.9997°N 8.5292°E |
History and use | |
Opening | 1998 |
Ƙaddamarwa | 1998 |
Suna saboda | Sani Abacha |
Occupant (en) | Kano Pillars Fc |
Maximum capacity (en) | 25,000 |
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Filin wasa na Sani Abacha filin wasa ne da ake amfani dashi ta hanya dayawa a garin Kano, jihar Kano, Nigeria . A halin yanzu ana amfani dashi mafi yawa don wasannin ƙwallon ƙafa da kuma wasu lokacin don wasannin motsa jiki. Filin wasan shi ne gidan Kano Pillars FC . Filin wasan yana daukar mutane 16,000. An sanya sunan ne da sunan marigayi tsohon shugaban kasa na mulkin soja Sani Abacha.Ya dauki bakuncin gasa da yawa na kasa da kasa ciki har da gasar cin kofin kasashen Afirka ta 2000 da gasar cin kofin duniya ta FIFA FIFA U-17 a shekarar 2009 . A kakar 2016–17, Kano Pillars ta samu matrsakaicin adadin wadanda suka halarci gida don wasannin lig na kasa da 10,000, wanda shi ne mafi girma a gasar ta Najeriya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- duniyar.com.com Archived 2021-06-07 at the Wayback Machine