Florence Aya
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jihar Kaduna, 1948 (77/78 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello |
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa da ɗan kasuwa |

Florence Diya Aya 'yar siyasar Najeriya ce kuma 'yar kasuwa. An haife ta ne a Garkida a shekara ta 1948 kuma ta fito ne daga Garaje Agban, Kagoro, Karamar Hukumar Kaura ta Jihar Kaduna. Ta kasance memba na Majalisar Dokokin Jihar Kaduna daga 1990 zuwa 1993.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.