Florence Nwanzuruahu Nkiru Nwapa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Florence Nwanzuruahu Nkiru Nwapa
Rayuwa
Haihuwa Oguta, 13 ga Janairu, 1931
ƙasa Najeriya
Mutuwa Enugu, 16 Oktoba 1993
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon huhu)
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta University of Edinburgh (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Marubuci, Marubiyar yara, marubuci da maiwaƙe
Employers University of Minnesota (en) Fassara
New York University (en) Fassara
University of Michigan (en) Fassara
Jami'ar Lagos
Muhimman ayyuka Efuru (en) Fassara
One is Enough (en) Fassara
Wives at War (en) Fassara
This is Lagos, and other stories (en) Fassara
Artistic movement ƙagaggen labari

Florence Nwanzuruahu Nkiru nwapa (An haita ranar 13 ga watan Janairu, 1931 a Oguta, – 16 Oktoba 1993). Ta kasance marubuciya ce, yar Najeriya, wacce ake mata laƙabi da sunan, Uwar Adabin Afirka na zamani.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]