Francis (fafaroma)

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Francis a shekara ta 2015.

Francis (an haife shi a ran sha bakwai ga Disamba a shekara ta 1936, a Buenos Aires, Argentina) fafaroma ne daga 2013 (bayan Benedict na Sha Shida).