Jump to content

Frank Onyeka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Frank Onyeka
Rayuwa
Cikakken suna Ogochukwu Frank Onyeka
Haihuwa Maiduguri, 1 ga Janairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen Ibo
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Midtjylland (en) Fassara-
Brentford F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.83 m

Ogochukwu Frank Onyeka (an haife shi 1 ga Janairu 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League Brentford da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]