Frenkie de Jong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Frenkie de Jong
Rayuwa
Haihuwa Arkel (en) Fassara, 12 Mayu 1997 (26 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Harshen uwa Dutch (en) Fassara
Karatu
Harsuna Dutch (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Willem II (en) Fassara2015-201520
Jong Ajax (en) Fassara2015-2016468
  Netherlands national under-19 football team (en) Fassara2015-201680
AFC Ajax (en) Fassara2016-2019574
  Netherlands national under-21 football team (en) Fassara2017-201761
  Netherlands national association football team (en) Fassara2018-251
  FC Barcelona2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 21
Nauyi 74 kg
Tsayi 180 cm
IMDb nm10842359
De Jong

Frenkie de Jong (an haife shine a ranar 12 ga watan Mayu a shekarata 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Holland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Holland . Dan wasan tsakiya ne mai jujjuyawa, an san shine ta hanyar hangen nesa, wucewa, yankewa, fasaha, tare da ƙarfin kariya mai ƙarfi da ƙarfin kai hari. De Jong ya kasance yana daya daga cikin mafi kyawun 'yan wasan tsakiya a kwallon kafa ta duniya gaba daya.

Aikin kungiya[gyara sashe | gyara masomin]

Willem II[gyara sashe | gyara masomin]

Ajax[gyara sashe | gyara masomin]

A farkon kakar wasa, ranar 22 ga watan Agusta na shekarar 2015, kungiyar kwallon kafa ta Ajax ta sayi De Jong. Ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru hudu, akan ƙimar €1 na alama wanda ya haɗa da kari na 10% akan ko nawa aka sayarda shi a gaba. A ranar 23 ga Agusta na shekarar 2015, an mayar da shi aro ga Willem II har zuwa 31 ga Disamba na 2015. A wannan lokacin ya sanya daya musanya bayyanar a cikin Eredivisie wasa da PEC Zwolle .

2016-2019: Haɓakawa da ƙungiyar farko na yau da kullun[gyara sashe | gyara masomin]

De Jong yana bugawa Ajax wasa a 2019

Barcelona[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 23 ga watan Janairu, na she Kara 2019, kulob din La Liga Barcelona ya sanar da rattaba hannu kan kwangilar shekaru biyar, a 1 Yuli 2019, kan farashin farko na Yuro miliyan 75. De Jong ya tattauna batun canja wuri da Paris Saint-Germain da Manchester City da Manchester United kafin daga bisani ya zabi Barcelona. Ya buga wasansa na farko a gasa a ranar 16 ga Agusta na shekarar 2019, a cikin 0–1 ranar bude gasar da Athletic Bilbao .

ya taka gagarumar rawar gani a wasan karshe na gasar kofin copa del rey na shekarar 2021 inda kungiyar tasa ta Barcelona ta Athletic Bilbao da ci 4 da nema sannan yaci a minti na 63 sannan ya bada gudunmawar kwallo biyu.

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Salon wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Kungiya[gyara sashe | gyara masomin]

As of match played 5 March 2023[1]
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League National cup Europe Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Willem II 2014–15 Eredivisie 1 0 0 0 1 0
2015–16 Eredivisie 1 0 1 0 2 0
Total 2 0 1 0 3 0
Jong Ajax 2015–16 Eerste Divisie 15 2 15 2
2016–17 Eerste Divisie 31 6 31 6
Total 46 8 46 8
Ajax 2016–17 Eredivisie 4 1 3 0 4[lower-alpha 1] 0 11 1
2017–18 Eredivisie 22 0 2 1 2[lower-alpha 2] 0 26 1
2018–19 Eredivisie 31 3 4 0 17Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 0 52 3
Total 57 4 9 1 23 0 89 5
Barcelona 2019–20 La Liga 29 2 3 0 9Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 0 1[lower-alpha 3] 0 42 2
2020–21 La Liga 37 3 5 3 7Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 0 2Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 1 51 7
2021–22 La Liga 32 3 2 0 12[lower-alpha 4] 1 1Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 0 47 4
2022–23 La Liga 22 2 2 0 6[lower-alpha 5] 0 2Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 0 32 2
Total 120 10 12 3 34 1 6 1 172 15
Career total 225 22 22 4 57 1 6 1 310 28
Appearances and goals by national team and year
National team Year Apps Goals
Netherlands 2018 5 0
2019 10 1
2020 7 0
2021 16 0
2022 12 1
Total 50 2
List of international goals scored by Frenkie de Jong
No. Date Venue Cap Opponent Score Result Competition Ref.
1 6 September 2019 Volksparkstadion, Hamburg, Germany 10 Template:Fb 1–1 4–2 UEFA Euro 2020 qualifying
2 29 November 2022 Al Bayt Stadium, Al Khor, Qatar 48 Template:Fb 2–0 2–0 2022 FIFA World Cup

Nasarori[gyara sashe | gyara masomin]

Ajax

  • Eredivisie: 2018–19
  • KNVB Cup: 2018–19
  • UEFA Europa League runner-up: 2016–17

Barcelona

  • Copa del Rey: 2020–21
  • Supercopa de España: 2022–23

Netherlands

  • UEFA Nations League runner-up: 2018–19

Individual

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "F. De Jong: Summary". Soccerway. Perform Group. Retrieved 5 March 2023.


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found