Gidan Rediyon Bauchi
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
Rediyo, broadcaster (en) |
| Ƙasa | Najeriya |
| Aiki | |
| Bangare na | Jihar Bauchi |
| Harshen amfani | Turanci da Hausa |
| radiobauchi.com | |

Gidan Rediyon Bauchi, na BRC gidan radiyo ne a Najeriya wanda gwamnatin jihar Bauchi ke gudanarwa kuma mallakin gwamnatin jihar. Tashar tana kan titin Sir Ahmadu Bello ne a garin Bauchi, babban birnin jihar Bauchi. [1] Manajan Daraktan BRC na yanzu shine Alhaji Surajo Ma'aji. [2]
