Halimatu Ayinde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Halimatu Ayinde
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 16 Mayu 1995 (24 shekaru)
ƙasa Nijeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg Delta Queens-
Flag of None.svg Nigeria women's national under-17 football team2010-201264
Flag of None.svg Nigeria women's national under-20 football team2014-201460
Flag of None.svg Western New York Flash2015-201691
Flag of None.svg Nigeria women's national football team2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa midfielder Translate

Halimatu Ayinde (an haife ta a 16 Mayu 1995) takasance yar'Najeriya ce, wacce take buga tsakiya a kulub din Eskilstuna United, da kuma ƙungiyar Nigeria women's national football team. Kafin nan ta buga wasa ma Western New York Flash dake ƙasar Tarayyar Amurka, da kuma kulub din Delta Queens a Najeriya.

Matakin Kulub[gyara sashe | Gyara masomin]

Ayinde ta shiga yarjeniyar ta farko ne da wani ƙungiya a Ƙasar Amurka wato Western New York Flash a 15 June 2015 daga ƙungiyar ta na Najeriya Delta Queens.[1] Ta buga wasan ta na farko a ƙungiyar a wani wasa da sukayi rashin nasara 1–0 da ƙungiyar Houston Dash; an musanya ta a minti 79th.[2] Bayan tayi kakan wasa daya a ƙungiyar, inda ta buga wasanni tara kacal, waɗanda biyar daga ciki da ita aka fara, sai yarjeniyar ta ya kara a 12 May 2016.[1] Ta bayyana cewa lallai tayi rashin hazaƙa a ƙungiyar a kalanta na farko a Flash, amma ta nuna ta kara himma a 2016 preseason, wanda har cin kwallo tayi tare da University of Vermont. Hakan yayi sanadiyar rashin tafiya da ita tare da ƙungiyar Nigeria women's national football team, Dan buga wasa da ƙungiyar Senegal.[3]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "WNY Flash Waive Halimatu Ayinde". Western New York Flash. 12 May 2016. Retrieved 11 November 2016. 
  2. "Halimatu Ayinde Debuts for New York Flash". African Football. 28 July 2015. Retrieved 11 November 2016. 
  3. "Super Falcons will crush Senegal, says Halimatu Ayinde". Yahoo! News. 7 April 2016. Retrieved 11 November 2016.